Tehran (IQNA) Ana gudanar da bukukuwan kirsimetia birnin Isfahan da ke tsakiyar kasar Iran.
Lambar Labari: 3486764 Ranar Watsawa : 2022/01/01
Tehran (IQ) za a gudanar da taron karawa juna sani dangane mahangar marigayi Imam Khomeini a daidai lokacin tunawa da zagayowar lokacin rasuwarsa.
Lambar Labari: 3485971 Ranar Watsawa : 2021/06/01
Tehran (IQNA) duniya suna ci gaba da yin Allawadai da ta’asar da gwamnatin yahudawan sahyuniyya take tafkawa a birnin Quds.
Lambar Labari: 3485899 Ranar Watsawa : 2021/05/10
Tehran (IQNA) wata tagawar mabiya addinin kirista a kasar Masar ta halarci taron bude wani masallaci a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485722 Ranar Watsawa : 2021/03/07
Tehran (IQNA) kiristoci da musulmi suna yin aiki tare domin sake gina wani masallaci a yankin Dasha na kasar Masar.
Lambar Labari: 3485628 Ranar Watsawa : 2021/02/07
Tehran (IQNA) kafin kisan gillar da Amurka da ta yi masa, Abu Mahdi yana ziyartar wasu mabiya addinai marassa rinjaye a Iraki domin jin halin da suke ciki.
Lambar Labari: 3485502 Ranar Watsawa : 2020/12/28
Tehran (IQNA) a kasashen duniya mabiya addinin kirista sun gudanar da bukukuwan kirsimati na wannan shekara.
Lambar Labari: 3485496 Ranar Watsawa : 2020/12/27
Tehran (IQNA) mabiya addinin kirista a bana suna gudanar da shirye-shiryen bukukuwan kirsimati a cikin yanayin corona.
Lambar Labari: 3485480 Ranar Watsawa : 2020/12/22
Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Hamas ya bayyana cewa mabiya addinin kirista abokan zama ga dukkanin musulmi da suke Falastinu.
Lambar Labari: 3485479 Ranar Watsawa : 2020/12/21
Tehran (IQNA) ana gudanar da shirin makon kusanto da fahimta a tsakanin addinai a kasar Burtaniya.
Lambar Labari: 3485359 Ranar Watsawa : 2020/11/12
Tehran (IQNA) wasu daga cikin jiohin Najeriya sun sanar da daukar kwararn matakai a wuraren ibada da suka hada da masallatai da majami’oi.
Lambar Labari: 3485050 Ranar Watsawa : 2020/08/03
Wasu gungun mabiya addinin kirista sun halarci taron buda baki tare da musulmi a kasar Singapore.
Lambar Labari: 3483681 Ranar Watsawa : 2019/05/28
Bangaren kasa da kaa, majami'oin mabiya addinin kirista a kasar Amurka sun nuna rashin amincewa da shirin da Isra'ila take da shin a kwace kaddarorin majami'o a Quds.
Lambar Labari: 3483115 Ranar Watsawa : 2018/11/09
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na mabiya addinai a birnin Vioming na kasar Amurka.
Lambar Labari: 3481779 Ranar Watsawa : 2017/08/08
Bangaren kasa da kasa, ofishin jakadancin kasar Iran na gudanar da taron baje koli na kayyakin al’adun musulunci cibiyar Rasuli Center da ke birnin Pretoria akasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481071 Ranar Watsawa : 2016/12/26